Ci Gaba Da Murkushe Daliban Jami’a A Kasar Amurka Masu Goyon Bayan Al’ummar Falasdinu
‘Yan sandan Amurka suna ci gaba da murkushe daliban jami’a da suke gudanar da zanga-zangar nuna goyon baya ga al’ummar
Amurka Ta Yi Furuci Da Hannu A Kashe Falasdinawa
Shugaban kasar Amurka ya yi furuci da cewa; An yi amfani da makamansu wajen kashe fararen hula a Gaza Shugaban
Iran Ta Yabawa Kasar Turkiyya Kan Dakatarda Harkokin Kasuwanci Da HKI
Ministan harkokin wajen kasar Iran Amir Hussain Abdullahiyan ya yabawa kasar Turkiya kan dakatar da huldar kasuwanci da HKI saboda
Yemen: Kungiyar Ansarullah Ta Gargadi HKI Dangane Da Kai Farmaki Kan Yankin Rafah Na Zirin gaza
Kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ta gargadi HKI kan duk wani harin da zata kaiwa Falasdinawa a garin rafah na
Babban Sakataren MDD Ya Ce Bai Kamata A Yi Barazana Ga Ma’aikatan Kotun Duniya Ta ICJ Ba
Kakakin babban sakataren MDD Stéphane Dujarric ya bayyana cewa bai kamata a yi barazana ga ma’aikatan kotun duniya ta ICJ
Gwamnatin Kasar Pakistan Ta Bayyana Cewa Amurka Bata Da Hakkin Umurni Ko Hanata Kyautata Dangantaka Da Iran
Ministan harkokin wajen kasar Pakistan ya bayyana cewa kasarsa ba zata bawa gwamnatin Amurka damar ta bada umurni ko ta