Me Yasa Saudiyya Ta Sake Bude Sabon Yaki Da Yemen?

Harin jiragen yakin Saudiyya kan filin jirgin saman Sana’a da martanin dakarun Ansarullah sun sa rikicin Yemen ya sake tsananta.

Share

Harin jiragen yakin Saudiyya kan filin jirgin saman Sana’a da sake tsananta yakin Yemen.

Tun bayan kai harin da jiragen yakin Saudiyya suka yi  a kan filin sauka da tashin jiragen sama na birnin Sana’a fadar mulkin kasar Yemen, wannan yasa dakarun gwamnatin sana’a  karkashin jagorancin kungiyar Ansarullah (Al-houthi) suka mayar da munnan martani kan Saudiyya, wanda kuma daga nan ne yaki ya sake rincabewa a tsakaninsu.

Masanin kimiyya yana binciken tsarin ƙwayoyin nano a ɗakin gwaje-gwaje.
Gilashin ruwa da hoton jikin dan Adam da ke bayyana amfanin shan ruwa ga lafiya
Goro da kofi suna nuna amfani da illolin sinadarin caffeine ga lafiyar dan Adam