Mu Tattauna

Binciken likitoci ya nuna cewa caffeine na iya amfani ga jiki idan aka sha shi yadda ya dace. Sai dai yawan amfani da goro, kofi

Share

Goro da kofi suna nuna amfani da illolin sinadarin caffeine ga lafiyar dan Adam

Alfanu Da Kuma Illolin Goro Da Abubuwa Masu Sinadarin Caffeine

Bincike na likita ya tabbatar da cewa akwai amfani da yake tattare da caffeine ga jikin dan adam, amma bisa la’akari da yanayi da matakai da kuma hanyoyin da suka dace wajen yin amfani da shi. Haka nan kuma kuma illoli da yake da su a jikin dan adam, wanda shi ma hakan yana da alaka ne da wani yanayi na musamman da likitoci ne kawai za su fayyacewa da kuma yin bayani a kansa

Zanen tsohuwar ƙofar gidan dutse da maɓalli, tare da gonar zaitun a baya.
Murfi mai taken “Ni ce gwamnatin wariya”, yana nuna mutum sanye da keffiyeh kusa da katangar siminti da hasumiyar gadi.
Hoton kwatanci na masu zanga-zanga a Faransa, tare da tutocin ƙasar da taken ƙorafi kan tsadar rayuwa.