Alfanu Da Kuma Illolin Goro Da Abubuwa Masu Sinadarin Caffeine

Masana harkar lafiya sun tabbatar da cewa ruwa yana da matukar muhimmanci ga jikin dan Adam da sauran halittu masu rai. A wannan shiri, za

Share

Gilashin ruwa da hoton jikin dan Adam da ke bayyana amfanin shan ruwa ga lafiya

Mu Tattauna

Alfanu Da Kuma Illolin Goro Da Abubuwa Masu Sinadarin Caffeine

Bincike na likita ya tabbatar da cewa akwai amfani da yake tattare da caffeine ga jikin dan adam, amma bisa la’akari da yanayi da matakai da kuma hanyoyin da suka dace wajen yin amfani da shi. Haka nan kuma kuma illoli da yake da su a jikin dan adam, wanda shi ma hakan yana da alaka ne da wani yanayi na musamman da likitoci ne kawai za su fayyacewa da kuma yin bayani a kansa

Zane na zauren Majalisar Ɗinkin Duniya tare da taken babban taron karo na 81 na 2026.
Hoton zane na Ka’aba da koren kubbar masallacin Annabi, tare da taken “Makka da Madina a siyasar Yemen”.
Hoton zane na tuta fari mai yagewa, hayaƙi da allunan labarai, tare da taken “Tutar Ƙarya”.