Ci Gaban Ilimin Kimiyyar Nano (Nanotech) – Kashi na 1

Wannan shiri ya yi nazari kan ci gaban ilimin kimiyyar nano, yadda nanotech ke aiki da kuma rawar da yake takawa a fannonin lafiya, masana’antu

Share

Masanin kimiyya yana binciken tsarin ƙwayoyin nano a ɗakin gwaje-gwaje.

Wannan shiri ya yi nazari kan ci gaban ilimin kimiyyar nano, yadda nanotech ke aiki da kuma rawar da yake takawa a fannonin lafiya, masana’antu da fasaha.

Gilashin ruwa da hoton jikin dan Adam da ke bayyana amfanin shan ruwa ga lafiya
Goro da kofi suna nuna amfani da illolin sinadarin caffeine ga lafiyar dan Adam
Fastar Mu Tattauna: likitoci suna nazarin samfurin zuciya domin bayyana ci gaban Iran a magance cututtukan zuciya.