The latest news and topic in this categories.

Dan Takarar Jam’iyya Mai Mulki A Kasar Ghana, Ya Amince Da Shan Kaye Ya Kuma Taya Dan Takarar Jam’iyyar Adawa Murnar Lashe Zabe
09 Dec

Dan Takarar Jam’iyya Mai Mulki A Kasar Ghana, Ya Amince Da Shan Kaye Ya Kuma Taya Dan Takarar Jam’iyyar Adawa Murnar Lashe Zabe

Mataimakin shugaban kasar Ghana Muhamadu Bawumia, yan amince da shan kaye a zaben shugaban kasa da nay an majalisar dokoki,

A Yau Ne Ake Zaben Shugaban Kasa A Kasar Aljeriya
07 Sep

A Yau Ne Ake Zaben Shugaban Kasa A Kasar Aljeriya

A yau Asabar 7 ga watan Satumba ne ake saran mutanen kasar Aljeriya kimani miliyon 24.3 zasu fito zuwa rumfunan

Ana Shirye-shiryen Gudanar Da Manyan Zabuka A Kasar Venezuela
24 Jul

Ana Shirye-shiryen Gudanar Da Manyan Zabuka A Kasar Venezuela

A daidai lokacin da ake karatar lokacin gudanar da zaben shugaban kasr Venezuella, Shugaba Nocolas Maduro ya ce, zai amince

Jagora: Fitowa Domin Zaben Shugaban Kasa A Gobe Juma’a Yana Da Matukar Muhimmanci
04 Jul

Jagora: Fitowa Domin Zaben Shugaban Kasa A Gobe Juma’a Yana Da Matukar Muhimmanci

Jagoran juyin musulunci na Iran, Ayatullah Sayyid Ali Khamnei  wanda ya gana da malaman jami’ar Shahid  Mutahhari a jiya Laraba

An Shiga Rana Ta Biyu Na Gabatar Da Bukatar Shiga Takarar Shugaban Kasa A Nan Iran
31 May

An Shiga Rana Ta Biyu Na Gabatar Da Bukatar Shiga Takarar Shugaban Kasa A Nan Iran

Tsohon shugaban majalisar dokokin kasar Iran Dr Ali Larijani, da Sa'iedd Jalili tsohon shugaban majisar koli ta tsaron kasa duk