The latest news and topic in this categories.
Gwamnatin kasar Venezuela ta bada sanarwan katse huldar jakadanci da kasar Paraguay saboda goyon bayan 'yan adawar kasar, wadanda suke riya cewa sune suka lashe zaben shugaban kasar da aka
Sauyi na gaskiya a kan titunan biranen Amurka yake ba a akwatin zabe ba. Kamfanin dillancin labaran Parstoday na kasar Iran ya bayyana cewa ba bambanci tsakanin jam’iyyun siyasa guda
Kungiyoyin yahudawan sahyunoya a Amurka, hankoron hana masu goyon bayan Falasdinu samun nasara a zaben Amurka ta hanyar kashe makudan kudade. Abubuwan da ke faruwa a Amurka na nuni da
Gwamnatin kasar Venezuela ta bada sanarwan katse huldar jakadanci da kasar Paraguay saboda goyon bayan
Sauyi na gaskiya a kan titunan biranen Amurka yake ba a akwatin zabe ba. Kamfanin
Kungiyoyin yahudawan sahyunoya a Amurka, hankoron hana masu goyon bayan Falasdinu samun nasara a zaben
A yau litinin ce mutanen kasar Siriya suka fito zuwa rumfunan zabe don zaben yan
Bayan nasarar da Masoud Pezeshkian ya samu a zaben shugaban kasar Iran zagaye na biyu,
Dakarun kare juyin juya halin musulunci, IRGC, sun nuna daya daga cikin sansanin jiragen ruwan yaki masu sauri a karkashin kasa a karo na farko. Tashar talabijin ta Presstv a
Kungiyar Jiahadul Islamani wacce ake saran zata mikawa HKI wasu daga cikin fursinonin yahudawa a safiyar yau, ta yi gargadi ga HKI kan cewa, ta yi hankali, don tana iya
Kakakin sojojin kasar ta Yemen Janar Yahya Sari, ya sanar a jiya Asabar cewa, sun kai hari a kan yankin “Umrashrash” da ake kira da Eliat, ta hanyar harba makamai
Gwamnatin kasar Brazil ta sanar da cewa Nijeriya a hukumance, ta shiga cikin jerin abokan huldar kungiyar BRICS. Brazil, wadda ita ce ke shugabantar kungiyar a 2025, ta bayyana hakan
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Qatar ta sanar da cewa, yarjejeniyar tsagaita wutar ta Gaza za ta fara aiki ne a yau Lahadi da karfe 8:30 na safe agogon Gaza, 6:30
Ma’aikatar shari’a a Iran, ta sanar da shahadar wasu manyan alkalai guda biyu na kasar a wani harin ta’addanci da aka kai musu a cikin kotun kolin kasar dake Tehran.