The latest news and topic in this categories.
Jagora a kungiyar Hamas, Usama Hamdan, ya bukaci kasashen larabawa da na musulmi da su yi aiki tukuru domin ganin an kawo karshen yakin da HKI ta shelanta akan al’ummar
Jagora a kungiyar Hamas, Usama Hamdan, ya bukaci kasashen larabawa da na musulmi da su
Tsohon shugaban kasar Ghana, John Mahama ya lashe zaben shugaban kasar da aka yi a ranar Asabar da ta gabata, kamar yadda hukumar zaben kasar ta sanar. Ya lashe zaben
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi ya bayyana cewa, ci gaban taron zaman lafiya na birnin Astana ya ta'allaka ne kan ci gaban da za a samu a kasar Siriya
A cikin wata sanarwa da kungiyar gwagwarmaya ta Falasdinu ta fitar a shafinta na intanet, Hamas ta ce: Muna taya 'yan'uwa al'ummar Siriya murnar samun nasarar cim ma burinsu na
kafofin yada labarai sun bayar da rahoton cewa sojojin mamayar da sojojin gwamnatin sahyoniyawan ke yi a yankunan kasar Siriya tare da jibge sojoji a Quneitra. A sa'i daya kuma,
Hukumomin lafiya a Gaza sun ce adadin Falasdinawa da sukayi shahada a zirin Gaza da aka yi wa kawanya ya kai 44,758 a sanadin hare-haren da Isra'ila ke kaiwa. Ma'aikatar
Ofishin Jakadancin Jamhuriyar musulunci ta Iran a kasar Lebanon ya fitar da bayani da a ciki ya yi suka akan yadda Isra’ilan ta sanar da kawo karshen tsagaita wutar yaki