The latest news and topic in this categories.
Falasdinawa kimani dubu 30 ne suka gudanar da sallar Jumma’a a masallacin Al-aksa a jiya Jumma’a. Kamfanin dillancin labaran ‘Falasdinul Yau’ ya bayya na cewa falasdinawa kimani dubu 30 ne
Falasdinawa kimani dubu 30 ne suka gudanar da sallar Jumma’a a masallacin Al-aksa a jiya
A daidai lokacin da yakin Gaza yake cika kwanaki 428 HKI tana cigaba da tafka kisan kiyashi akan al’ummar Falasdinu. Majiyar asibiti ta fada wa manema labaru cewa HKI ta
Da marecen jiya Alhamis ne dai sojojin na Syria su ka sanar da sake zubin jan dagar da su ka yi a tsakiyar Humah domin kare rayukan fararen hula bayan
Rundunar sojan kasar Syria ta karyata labarun da ake watsawa na cewa ta janye daga garin Hums, tana mai tabbatar da cewa tana kai hare-hare zuwa garuruwan Darul-Kabirah, Tambisiyyah da
65-Assalamu alaikummasu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur'ani mai girma ko
Masana a ma'aikatar tsaron kasar Iran sun sami nasarar aika tauraron dan'adam mafi nauyin wanda kasar ta taba aikawa zuwa sararin samania a safiyar Jaumma'a tare da samun nasara. Kamfanin
Wani Jami'in kungiyar Hamas ya bada sanarwan cewa a farfado da tattaunawa don kawo karshen yaki a Gaza. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Basem Na'im, wani