The latest news and topic in this categories.
Kafofin yada labaran Morocco da na Isra'ila sun bayyana cewa Rabat na da niyyar sayen tauraron dan adam na leken asiri daga kamfanin masana'antar sararin samaniyar Isra'ila a wani bangare
Kungiyar mutanen morocco masu goyon bayan Falasdinawa sun yi allawadai da gwamnatin kasar wacce ta amincewa wani jirgin ruwn HKI ta tsaya a tashar jiragen ruwa na kasar don kara
Kafofin yada labaran Morocco da na Isra'ila sun bayyana cewa Rabat na da niyyar sayen
Kungiyar mutanen morocco masu goyon bayan Falasdinawa sun yi allawadai da gwamnatin kasar wacce ta
Dubban mutane ne a birnin Amman babban birnin kasar Jordan suka gudanar da zanga-zanga bayan sallar Juma'a domin yin Allah wadai da sake dawo da laifukan da Isra'ila ke aikatawa
Majalisar Dinkin Duniya da Tarayyar Turai sun ce, tsagaita bude wuta nan take a Gaza ya zama dole. Da yake magana a wani taron kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya,
Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya sanar da cewa, yara a Gaza suna fuskantar matsakar kwakwalwa da ba a taba ganin irinsa ba a kan
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya yi kira ga kasashen duniya da su kawo karshen rikicin da Isra'ila ke ci gaba da haifarwa a yankin gabas ta tsakiya.
Kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta fitar da wata sanarwa dangane da shahadar Salah al-Bardawil, mamba a ofishin siyasa na kungiyar kuma wakilin majalisar dokokin Falasdinu. A rahoton tashar Al-Alam,
Kungiyar da ke sa ido da kare hakkin dan adam ta Syria (SOHR) ta fitar da fayafan bidiyo guda hudu da ke dauke da hotunan azabtarwa da kisa da jami’an