The latest news and topic in this categories.
Hukumar zaben kasar Venezuela ta fidda sabon sakamakon zaben shugaban kasar inda ta tabbatar da ingancin zaben shugaba Madoro a matsayin shugaban kasar tare da samun kashi 52% na yawan
Shugaban kasar Venezuela Nicolas Madoro ya bayyana shugaba Shahid Ibrahin Ra'isi a matsayin dan'uwansa kuma abokin gwagwarmaya don neman yenci a wannan zamanin. Shafin yanar gizo na 'Arrasalah' ya nakalto
Hukumar zaben kasar Venezuela ta fidda sabon sakamakon zaben shugaban kasar inda ta tabbatar da
Shugaban kasar Venezuela Nicolas Madoro ya bayyana shugaba Shahid Ibrahin Ra'isi a matsayin dan'uwansa kuma
Mataimakin Kwamandan dakarun kare juyin juya halin musulunci na Iran, Janar Ali Fadwi ya bayyana cewa; Idan har HKI ta yi kuskuren kawo wa Iran hari, to kuwa Iran din
Mutane 17 ne su ka yi shahada a yau Juma’a a Gaza sanadiyyar hare-hare da jiragen yaki da HKI ta kai a sassa daban-daban. Ma’aikatar kiwon lafiya ta Falasdinu ta
A yau Juma’a ne majiyar sojan HKI ta sanar da cewa sojojinta biyu sun mutu sanadiyyar jirgi maras matuki da aka harbo daga Iraki, ya kuma fada akan sansanin soja
Ministan harkokin Wajen Iran wanda ya isa kasar Lebanon, ya gabatar da taron manema labaru da a ciki ya bayyana cewa; A kodayaushe Iran tana goyon baya da kare mutanen
A yau Juma’a dakarun Hizbullah na kasar Lebanon sun sanar da kashe sojojin HKI da dama tare da jikkata wasu a kan iyaka da Falasdinu dake karkashin mamaya. Sanarwar ta
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya yaba da irin gagarumin aikin da sojojin kasar suka yi wajen kaddamar da harin makamai masu linzami a yankin Tel