The latest news and topic in this categories.
Majiyar kungiyoyin Agaji na Falasdinawa sun bayyana cewa, an fito da gawawwakin shahidai fiye da 50 daga karkashin gine-gine a garin Rafaha da Khan-Yunus dake kudancin Gaza. Sanarwar ta kuma
Mayakan dakarun Izzuddin Kasam rahen soje na kungiyar Hamas sun bada sanarwan halaka sojojin HKI a kudancin Gaza, a wani tarkon mayakan da suka fada ciki. Kamfanin dillancin labaran SAMA
A wani sabon kisan kiyashin da sojojin HKI suka aikata a yau Asabar a sansanin yan gudun hijira na Al-mawasi da ke kusa da garin Khan Yunus na zigin Gaza,
Majiyar kungiyoyin Agaji na Falasdinawa sun bayyana cewa, an fito da gawawwakin shahidai fiye da
Mayakan dakarun Izzuddin Kasam rahen soje na kungiyar Hamas sun bada sanarwan halaka sojojin HKI
A wani sabon kisan kiyashin da sojojin HKI suka aikata a yau Asabar a sansanin
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya taya al'ummar Iran murnar zagayowar lokacin bukukuwan Nowruz na sabuwar shekarar hijira shamsiyya da ake amfani da itya a hukumance
Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta duniya ta fitar da wata sanarwa inda ta yi Allah wadai da sake dawo da hare-haren wuce gona da irin da Isra'ila ke yi
Dakarun Falasdinawa sun mayar da martani ga kisan kiyashin da Isra'ila ke yi wa fararen hula bayan sake dawo da yakin Isra’ila a kan al’ummar Gaza, inda suka harba rokoki
’Yan Najeriya na iya fuskantar karin farashin man fetur bayan da Matatar Man Dangote ta bayyana cewa ta daina sayar wa ’yan kasuwa man fetur a kudin Naira. Matatar, wacce
Darakta mai kula da al-amuran mata da kuma kare hakkin bil'adama a ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran, Forouzandeh Vadiati, ta hadu da jakadan kasar Jamus a nan Tehran da kuma
Yan tawayen M-23 na kasar Kongo wadanda suke samun goyon bayan gwamnatin kasar Ruwanda sun kara nosawa zuwa gaba a mamayar da sukewa gabancin kasar ta Kongo. Kamfanin dillancin labaran