The latest news and topic in this categories.
Shugaba Joe Biden na Amurka ya bayyana cewa Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu "yana cutar da Isra'ila fiye da samar mata alheri" ta hanyar yakin da ya ke a Gaza. "Yana
A taron musamman da kungiyar kasashen Musulmi ta OIC ta yi a birnin Jiddah na Saudiyya ta yi kira da a kawo karshen yakin Gaza ba tare bata loakci, kuma
Shugaba Joe Biden na Amurka ya bayyana cewa Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu "yana cutar da
A taron musamman da kungiyar kasashen Musulmi ta OIC ta yi a birnin Jiddah na
Ministan harkokin wajen Iran ya tattauna ta hanyar wayar tarho da takwarorinsa na Switzerland da Pakistan Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi ya yi wata ganawa ta hanyar wayar
Kakakin Ma'aikatar Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa: Babban abin da suke bukata a duk wata tattaunawa shi ne a dage takunkumi Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran, Isma'il Baqa'i, ya
Kungiyar Kare Hakkin Dan Adam ta Amnesty International ta bayyana cewa: Gwamnatin Mamayar Isra'ila ta tabbatar da cewa ba za a amince da ita ba a duk wani bincike laifukan
Wasu Falasdinawa sun yi shahada a cikan kwana na 35 a sabon yakin da yahudawan sahayoniyya suka sake daurawa kan Zirin Gaza Sojojin gwamatin mamayar Isra'ila suna ci gaba da
Fadan Vatican ta mabiya darikar Katolika ta sanar da mutuwar Paparoma Francis a yau Fadar Vatican ta bayyana a cikin wata sanarwa ta faifan bidiyo a yau Litinin cewa: Paparoma
Jamhuriyar Musulinci ta Iran, ta bayyana cewa tace uranium din ta tamakar jan layi ne a tattaunawar dake wakana tsakaninta da Amurka. Mataimakin ministan harkokin wajen kasar ne Kazem Gharibabadi