Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi Allah wadai da harin da yahudawan sahayoniyya suka kai kan asibitin shahidan Al-Aqsa Kakakin... Read more

Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya bayyana cewa samuwar sojojin kasashen waje a kasashen yankin baya taimakawa kasashen. Shugaban ya... Read more

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi, ya tabbatar da cewa an dakatar da duk wata tuntubar juna tsakanin Iran... Read more

Shugaba Masoud Pezeshkian ya ce Iran za ta goyi bayan duk wani kudiri na maido da “zaman lafiya da tsaro”... Read more

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya gana da tokwaransa na kasar Omman Sayyid Badar Al-busa’idi a birnin Mascat... Read more

Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Babu wata                    doka ko tsari da Iran za ta bi wajen kare... Read more

Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya jaddada cewa: Ba su  tsoron abokan gaba, kuma za su mayar da martani... Read more

Wani dan kungiyar ta’addanci da aka kama a shiyar kudu maso gabashin kasar Iran ya yi ikirari kan irin zagon... Read more

Kakakin majalisar dokokin kasar Iran Mohammad Bakir Qalibof ya bayyana cewa JMI zata maida martani kan duk wata kasa wacce... Read more

Iran ta yi kakkausar suka kan harin da Isra’ila ta kai kan wani asibitin agaji da ke kan iyakar Syria... Read more

Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya bayyana cewa, dangantaka tsakanin Iran da Rasha tana karfi a dukkanin bangarori. Pezeshkian ya... Read more

Limamin da ya jagoranci sallar Juma’a na birnin Tehran ya jaddada cewa: Harin daukan fansa na “Alkawarin Gaskiya 2” da... Read more

Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta yi Allah wadai da harin wuce gona da iri da ‘yan sahayoniyya suka kai... Read more

Iran ta yi allawadai da hare haren da HKI ta kai kan asbitin wucin gadi na kasar wanda ta kafa... Read more

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Isma’ila Baghae yace yahudawan Sahyoniyya ne suke shishigi a cikin zabubbukan shugaban kasa wanda... Read more

Pars Today- Malaman Sunna na Iran a wani mataki na hadin kai, sun aike da wasika zuwa ga Jagoran juyin... Read more

Mai ba da shawara ga kwamandan kare juyin juya halin Musulunci na Iran ya jaddada cewa: Za su ruguza cibiyoyin... Read more

Jaridar ‘The Telegraph’ ta kasar Birtaniya ta bayyana cewa: Iran ta tabbatar da karfin ikonta na kutsawa mafi girman tsarin... Read more

Ministan harkokin wajen kasar Iran ya gana da yarima mai jiran gado na kasar Saudiyya a birnin Riyadh Ministan harkokin... Read more

Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta bayyana wasu daga cibiyoyin haramtaciyar kasar Isra’ila da za su fuskanci hare-harenta na mayar da... Read more