The latest news and topic in this categories.
Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta harba makami mai linzami kirar Qadir 1 kan hedikwatar hukumar leken asiri ta Mossad a haramtacciyar kasar Isra'ila Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta
Majiyar mayakan kungiyar Hizbulla ta kasar Lebanon ta bayyana cewa dakarun kungiyar sun cilla makamai masu linzami kan wasu wurare a arewacin kasar Falasdinu da aka mamaye da kuma Haifa.
Wasu munanan hare-hare da haramtaciyar kasar Isra'ila ta kai kan kasar Lebanon ya yi sanadiyyar mutuwar daruruwan mutane tare da jikkatan wasu na daban Rahotonni sun bayyana cewa: Mutane fiye
A zanga-zangar da mutanen kasar Indosaniya suke gudanarwa a karshen ko wani mako, don nuna
Wani masanin harkokin siyasar gabas ta tsakiya, Abdul Bari Atwan ya zargi kasashen Larabawa musamman
Kakakin hukumar kare hakkin bil’adana na MDD ta yi allawadai da yahudawan sahyoniya wadanda suka
Yahudawan sahayoniyya suna ci gaba da daukan matakin matsin lamba a bayan fage don ganin
Kungiyar Hamas ta bayyana cewa a halin yanzu batun tsagaita budewa juna wata a Gaza
Sojojin yahudawan sahayoniyya 5 ne suka halaka kuma wasu 15 suka jikkata a wani gumurzu da suka yi da mayakan kungiyar Hizbullah a kan iyakar kasar Lebanon Kafofin yada labaran
Wata tsohuwar ministan kasar Spain ta kwatanta kisan kiyashin da ake yi a Gaza da gidajen gas na Nazi a Jamus Shugabar jam'iyyar Podemos ta masu sassaucin ra'ayi a kasar
Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya gana da takwaransa na Zimbabwe a birnin Geneva na kasar Switzerland Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran, Mohammad Baqir Qalibaf, ya gana da
Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran, Hossein Salami, ya yi barazanar cewa za su kai wa Isra'ila hari "da zafi" idan ta kuskura kai hari kan
Shugaban mulkin soji na kasar Mali, Kanar Assimi Goita ya kara wa kansa girma zuwa mukamin cikakken Janar, mukamin soji mai girma da shugabanni biyu na kasar ne kawai ne
Jiragen yakin Amurka da na Birtaniya sun yi ruwan bama-bamai a birnin San'a na kasar Yeman da wasu yankuna da dama. Tashar talabijin ta al-Masirah ta kasar Yemen ta bayyana