The latest news and topic in this categories.
Tashar telabijin din ‘almanar” ta kasar Lebanon ta bayar da labarin dake cewa; Dakarun kungiyar Hizbullah sun kai hari akan na’urorin leken asirin HKI dake yankin Ruwaisatul-Alam ta hanyar harba
Tashar telabijin din ‘almanar” ta kasar Lebanon ta bayar da labarin dake cewa; Dakarun kungiyar
Kungiyar gwagwarmayar Hizbullah ta kasar Labanon ta kaddamar da harin ramuwar gayya kan sansanin sojojin ruwan Isra'ila da ke Haifa, a daidai lokacin da gwamnatin kasar ke ci gaba da
Mataimakin shugaban kasar Rasha ya sanar da cewa shugabannin kasashe 24 ne za su halarci taron koli na kasashen BRICS a Kazan. Yuri Ushakov, ya sanar a wani taron manema
Firayi Ministan Spain Pedro Sanchez, ya yi kira ga sauran mambobin kungiyar Tarayyar Turai da su goyi bayan bukatar Madrid da Ireland na dakatar da yarjejeniyar ciniki bisa tsarin Free
Ofishin Watsa Labarai na Gaza ya ce sojojin Isra'ila suna ƙara ƙaimi wajen kisan kiyashi a arewacin Gaza, ciki har da sansanin 'yan gudun hijira na Jabalia, tare da "luguden
Shugaba Masoud Pezeshkian ya ce Iran za ta goyi bayan duk wani kudiri na maido da "zaman lafiya da tsaro" a yankin, yana mai kira ga kasashen Turai da su
Pars Today - Wata kafar yada labarai ta Yahudanci ta bayar da rahoto kan halin rudani na tunanin sahyoniyawan a inuwar yake-yaken da gwamnatin Isra'ila ta kaddamar a halin yanzu.