The latest news and topic in this categories.
Rahotannin da suke fitowa daga kasar Saudiya sun bayyana cewa mahajjata daga kasashen duniya daban dabn kimani 1100 ne suka rasa rayukansui saboda tsananin zafi a kasar ta Saudiya. Kamfanin
Rahotannin da suke fitowa daga kasar Saudiya sun bayyana cewa mahajjata daga kasashen duniya daban
Ma’aikatar sharia ta Iran ta sanar da cewa; daga farkon cin nasarar juyin musulunci na Iran zuwa yanzu adadin alkalan da su ka yi shahada sun kai 77 saboda yadda
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Arakci ya tattauna ta wayar tarho da takwaransa na kasar Yemen Jamal Ahmad Ali Amiri akan halin da ake ciki a yammacin Asiya, tare
Dakarun kare juyin juya halin musulunci, IRGC, sun nuna daya daga cikin sansanin jiragen ruwan yaki masu sauri a karkashin kasa a karo na farko. Tashar talabijin ta Presstv a
Kungiyar Jiahadul Islamani wacce ake saran zata mikawa HKI wasu daga cikin fursinonin yahudawa a safiyar yau, ta yi gargadi ga HKI kan cewa, ta yi hankali, don tana iya
Kakakin sojojin kasar ta Yemen Janar Yahya Sari, ya sanar a jiya Asabar cewa, sun kai hari a kan yankin “Umrashrash” da ake kira da Eliat, ta hanyar harba makamai
Gwamnatin kasar Brazil ta sanar da cewa Nijeriya a hukumance, ta shiga cikin jerin abokan huldar kungiyar BRICS. Brazil, wadda ita ce ke shugabantar kungiyar a 2025, ta bayyana hakan