The latest news and topic in this categories.
Bayan tsawon shekaru 40 a tsare, shugaban fursunonin Falasdinawa, Mohammed Al-Tous, ya samu 'yancinsa Kungiyar kula fursunonin Falasdinawa da suke tsare a gidan yarin haramtacciyar kasar Isra'ila ta bayyana cewa:
Jami'an tsaron Falasdinawa sun kashe wani Bafalasdine da dansa a sansanin 'yan gudun hijira da ke birnin Jenin a Gabar Yammacin Kogin Jordan Rahotonni sun bayyana cewa: Jami'an tsaron hukumar
Tawagogin da suka fito daga manyan kungiyoyin Falasdinawa biyu, wato kungiyar gwagwarmaya ta Hamas da kuma jam'iyyar siyasa ta Fatah, za su gudanar da shawarwarin sulhu a birnin Beijing nan
Bayan tsawon shekaru 40 a tsare, shugaban fursunonin Falasdinawa, Mohammed Al-Tous, ya samu 'yancinsa Kungiyar
Jami'an tsaron Falasdinawa sun kashe wani Bafalasdine da dansa a sansanin 'yan gudun hijira da
Tawagogin da suka fito daga manyan kungiyoyin Falasdinawa biyu, wato kungiyar gwagwarmaya ta Hamas da
Shugaban ofishin siyasa na kungiyar gwagwarmayar Falasdinu Hamas ya bayyana cewa, da gangan gwamnatin haramtacciyar
Rahotanni sun bayyana cewa kungiyoyin gwagwarmayar Falasdinu sun jaddada cewa sun shirya tsafa don tunkarar
Kotun manyan laifuka a kasar Tunisiya ta daure Shugaban kungiyar al-Nahdha ta masu kishin musulunci Rashid al-Ganushi, zaman kurkuku na tsawon shekaru 20. Haka nan kuma an daure wata ‘yar
Wanda ya jagoranci sallar juma’a a yau anan birnin Tehran, Hajjatul-Islam Kazim Saddiki, ya bayyana cewa: Trump yana yin baraza da tsoratarwa da cewa zai rage karfin da Iran take
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya gana da tawagar kwamandojin sojojin sama da na tsaron sararin samaniyar kasar Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Sabon takunkumin da Amurka ta kakabawa Iran ya sabawa ka'idojin dokokin kasa da kasa Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Isma'il Baqa'i
Kasashen Italiya da Spain sun ki amincewa da tilastawa Falasdinawa yin gudun hijira daga Zirin Gaza Ministan harkokin wajen kasar Italiya Antonio Tajani, a yayin wani taron manema labarai da
Tsohon ministan yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi furuci da cewa: gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta ba da umarnin sojojinsu su kashe fursunoni yahudawa da masu tsaronsu a Gaza