The latest news and topic in this categories.
Wata tashar talabijan ta Larabci ta bada labarin cewa, wasu yan bindiga sun shiga ofishin jakadancin JMI dake birnin Damascus babbabn birnin kasar Siriya a jiya Lahadi,, inda suka lalata
Kungiyoyin Falasdinawa sun yi tir da allawadai da hare haren jiragen yakin HKI kan karamin ofishin jakadancin JMI da ke birnin Damascus na kasar Siriya a ranar Litinin. Sun kuma
Jiragen yakin HKI sun kai hare hare kan wasu sasanonin sojojin kasar Siriya a kusa da babban birnin kasar Damascus a darin Talata. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran
Wata tashar talabijan ta Larabci ta bada labarin cewa, wasu yan bindiga sun shiga ofishin
Kungiyoyin Falasdinawa sun yi tir da allawadai da hare haren jiragen yakin HKI kan karamin
Jiragen yakin HKI sun kai hare hare kan wasu sasanonin sojojin kasar Siriya a kusa
A yau Talata ce ake saran shugaban kasar Rasha Vladimir Putin zai zanta ta wayar tarho da tokwaransa na kasar Amurka Donal Trump, kuma wannan shine zantawar shuwagabannin kasashen biyu
Majiyar gwamnatin kasar Yemen ta basa sanarwan kai hare-hare har sau biyu kan kataparen jirgin ruwa mai daukar jiragen yaki na kasar Amurka dake cikin Tekun Red sea, wato USS
Gwamnatin HKI ta bayyana damuwarta da jibge sojojin da gwamnatin kasar masar take yi a yankin Sinaa kusa da kan iyakar kasar da HKI. Tun bayan da gwamnatin HKI ta
HKI ta keta yarjeniyar tsagaita wuta a Gaza, a jiya inda ta kai hare-hare masu yawa, wadanda suka yi sanadiyar mutuwar mutane fiye da 300 ya zuwa safiyar yau. Tashar
A wata sanarwa da ma’aikatar harkokin wajen kasar Rwanda ya fitar, ta zargi kasar ta Belgium da tsoma baki a harkokin cikin gidanta. Bugu da kari, sanarwar ta bai wa
Shugaban kungiyar Ansarullah na kasar Yemen Sayyid Abdulmalik Husi ya bayyana cewa; Matukar Amurka ta ci gaba da kai wa Yemen hare-hare, to suna da hanyoyi da za su iya