The latest news and topic in this categories.
Sojojin HKI suna ci gaba da kai hare-hare a kan Falasdinawa a arewacin zirin gaza. Kamfanin dillancin labaran Mehr na JMI ya bayyana cewa hare haren sojojin HKI a arewacin
Hukumar Lafiya ta Duniya ta bada sanarwan cewa sojojin HKI sun kai hare hare kan asbitoci da cibiyoyin kiwon lafiya fiye da 400 a Gaza tun bayan fara yakin Tufanul
Sojojin HKI suna ci gaba da kai hare-hare a kan Falasdinawa a arewacin zirin gaza.
Hukumar Lafiya ta Duniya ta bada sanarwan cewa sojojin HKI sun kai hare hare kan
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya jaddada cewa: Ba su tunanin cewa tattaunawar Iran da Amurka za ta haifar da kyakkyawan sakamako Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali
Mai ba da shawara ga jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewa: Kalamai masu karo da juna na Trump da mataimakansa sun zubar da kwarin gwiwa ga gwamnatin Amurka
Sakataren harkokin wajen Amurka ya bayyana cewa: Gwamnatin rikon kwaryar Siriya na iya rugujewa cikin 'yan makonni Sakataren harkokin wajen Amurka Marco Rubio ya bayyana cewa: Gwamnatin rikon kwarya a
Babban Mufti na kasar Oman ya bayyana cewa: Matakin taron kungiyar hadin kan kasashen Larabawa ya fi kankara sanyi da rashin muhimmanci Babban Mufti na masarautar Oman, Sheikh Ahmed bin
Sojojin Sudan sun karbe iko da sansanin dakarun kai daukin gaggawa na karshe a birnin Khartoum fadar mulkin kasar Sojojin Sudan sun ci gaba da dama a jihohin Kordofan da
Bayanai daga Zirin Gaza ne cewa mutane 94 ne sukayi shahada a bayan hare-haren sakamakon harin wuce gona da iri da Isra'ila ta kai a zirin a cikin kwana guda.