Rundunar “Kassam”  Ta Kashe  Tare  Da Jikkata Sojojin HKI 10 A Yankin Shuja’iyyah

Rundunar Kassam ta kungiyar Hamas, ta sanar da kai wa dandazon sojojin HKI sabbin hare-hare guda biyu; Daya a yakin Tal-Sultan, sai kuma wani a

Rundunar Kassam ta kungiyar Hamas, ta sanar da kai wa dandazon sojojin HKI sabbin hare-hare guda biyu; Daya a yakin Tal-Sultan, sai kuma wani a “Shuja’iyyah” inda ta kashe  tare da jikkata sojoji 10.

 Sanarwar kungiyar ta Hamas ta kuma ce; sun yi amfani ne da makamai mabanbanta akan sojojin HKI da su ka hada manyan bindigogi, da kuma rokoki.

Har ila yau, sanarwar ta Hamas ta ce; A sanadiyyar harin da su ka kai, sun yi nasarar kashe da jikkata sojojin abokan gaba masu yawa.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments