A dai dai lokacinda ake shirin juya yin 40 na shahadar Imam Hussain (a) jikan manzon All..(s) Iraniyawa fiye da miliyon 1.2 suka shiga kasar Iraki daga Iran don halattar wannan makokin.
Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta bayyana ncewa hotunan bidiyo na jami’ann tsaro sun bayyana cewa a lardin Ilam wacce ta mutane kimani 20,000 an ga mutanen Iran suna tafiya ta hanyar Karbala don halattar juyayin fiye da mako guda da ranar ta 40 wacce zata fado a ranar 14 ga watan augustan wannan shekarar. .
Wani hasashe ya bayyana cewa mutanen daga kasashen duniya kimani miliyon 25 zasu halarci