A yayin da yake ganawa da jami’an ma’aiaktar shari’a ta kasa, jagoran juyin musuluncin ya bayyana cewa: Daga cikin ayyukan da suke a gaban hukumar ta shari’a da akwai “ Warware saabni ta hanatar tabbatar da Adalci”, sai kuma “ Hana A Yi Wa Dokoki Hawan Kawara.”
Jagoran juyin musuluncin na Iran ya kuma; Bisa umarnin Imam Sajjad ( a s.) bangaren shari’a dole ne ya zama yana aiki ta yadda masu adawa das hi ma su zama a cikin aminici cewa za a zalunce shi, abokai kuma da ba su aikata adalci ba,to yanke kauna.”
Jagoran juyin musuluncin na Iran ya kuma ce; Idan har aka sami hakan, to shakka babu za a sami nutsuwa da kwanciyar hanakli a tsakanin al’umma.
Da yake Magana akan yadda ‘yan takara suke tafiyar da tattauna akan shirye-shiryensu ta kafafen wasta labaru na kasa, jagoran ya ce; hakan ne zai sa mutane su fahimci mahanga daban-daban da tsare-tsare da ‘yan takarar suke da su.
Iata dai ma’aiaktar shari’a tare da harkokin cikin gida suna daga cikin masu taka rawa wajen tsara zabuka a Iran.