Search
Close this search box.

Iran: Shugaban Kungiyar Jahadul Islami Ya Tabbatar Da Cewa HKI Zata Sha Kaye A Wannan Yakin Na Tufanul Aksa

Shugaban kungiyar Jahadul Islami wacce take gwagwarmaya da HKI a Gaza ya bayyana cewa tare da yardarm All..da kuma darajar alkur’ani mai girma har’ila yau

Shugaban kungiyar Jahadul Islami wacce take gwagwarmaya da HKI a Gaza ya bayyana cewa tare da yardarm All..da kuma darajar alkur’ani mai girma har’ila yau da taimakon mutanen kasar Iran Falasdinawa a kasar Falasdinu da aka mamaye musamman a yankin Gaza zasu sami nasara a kan yahudawan sahyoniyya.

Ziyad Nakhalaa ya bayyana haka ne a taron mutane kimani dubu 100 a cikin filin wasanni na Ozodi da ke nan Tehran, inda aka gudanar da taron ‘girmama alkur’ani mai girma da kuma haihuwar Imam Hassan Almujtaba, jikan manzon All..(s) na farko, kuma limami na biyu daga cikin limamai masu tsarki daga iyalan gidan manzon All..(s).

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments