The latest news and topic in this categories.
Jagoran juyin juya halin musulunci a nan JMI ya bayyana cewa gwamnatin kasar ba zata yi kasa a guiwa ba wajen taimakawa al-ummar Falasdinu a gwagwarmayan da take yi da
Dakarun kare juyin juya halin musulunci a nan Iran sun bada sanarwan shahadar daya daga cikin masu bada shawara kan harkokin tsaronta bairane a kasar Siriya. Shafin labarai na Parsnews
Amir Khrasani wani ba’irane ya rubuta a shafinsa na X kan cewa Amurka tana amfani da HKI a matsayin makami wajen fuskantar kasashen duniya, da kuma jujjuyata kamar yadda take
Jagoran juyin juya halin musulunci a nan JMI ya bayyana cewa gwamnatin kasar ba zata
Dakarun kare juyin juya halin musulunci a nan Iran sun bada sanarwan shahadar daya daga
Amir Khrasani wani ba’irane ya rubuta a shafinsa na X kan cewa Amurka tana amfani
Shugaban kungiyar Jahadul Islami wacce take gwagwarmaya da HKI a Gaza ya bayyana cewa tare
A ci gaba da ran gadin da yake a game da abubuwan dake faruwa a yankin Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araghchi ya je kasar Siriya a kokarin ganin an
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya isa birnin Damascus babban birnin kasar Siriya bayan wani ziyara mai muhimmnci da ya kai kasar Lebanon. Tashar talabijan ta Presstv a
Ministan harkokin wajen kasar Venezuela Yvan Gil ya bukaci kasashen duniya musamman Iran da sauran kasshen larabawa su hada kai don kafa kawance wacce zata kawo karshen kissan kiyashin da
Yawan Falasdinawa wadanda HKI ta kai su ga shahada a zirin Gaza kimani shekara guda da ta gabata a yau ya kai mutum 41,825 da kuma wasu 96,910 na wadanda
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya soki kwamitan tsaro na MDD saboda gazawarsa wajen kawo karshen kissan kiyashin da HKI take yi a Gaza, saboda tana samun goyon
Gwamnan jihar Borno a arewa maso gabacin tarayyar Najeriya Babagana Umar Zulum ya kafa kwamitin kwararru don gano musabbabin rushewar madatsar ruwa ta Ala'u wanda ya haddasa ambaliyar ruwa a