The latest news and topic in this categories.
Kungiyar Hizbullah ta sanar da shahadar jami'in hulda da manema labarai na kungiyar Muhammad Afif al-Nabulsi, biyo bayan wani hari da Isra’ila ta kai masa a jiya. A yammacin jiya
Bangarorin gwagwarmayar Palasdinawa sun yi juyayin shahadar jami'in hulda da kafafen yada labarai na kungiyar Hizbullah, shahid Muhammad Afif, tare da yaba wa gudunmawar ad ya bayar a matsayin "muryar
Dakarun Islama a Iraki sun ce sun kai wani sabon farmaki kan wasu sansanonin sojin Isra'ila a cikin yankunan Falasdinawa da suka mamaye. Kungiyar gamayyar kungiyoyin gwagwarmayar Iraki ta ce
Pars Today - Ziyarar mai ba wa Jagoran juyin juya halin Musulunci "Ali Larijani" shawara
Ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Aziz Nasirzadeh ya bayyana cewa za a tattauna muhimman
A wani bincike da gidan talabijin na Channel 12 na gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya
Daruruwan masu zanga-zangar ne suka yi maci a bakin tekun Copacabana na Rio de Janeiro
Majalisar Dinkin Duniya ta yi kira ga Isra'ila da ta ba ta damar shiga zirin
Shugaba Bola Tinubu ya tafi Brazil don halartar taron shugabannin kasashen duniya 20 (G20) na karo na 19, wanda zai gudana a birnin Rio de Janeiro, na kasar Brazil. Taron
'Yan gwagwarmayar kungiyar Hizbullahi sun kai wasu jerin hare-hare kan sassa daban-daban na haramtacciyar kasar Isra'ila Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta kasar Lebanon ta sanar da ci gaba da
Rundunar sojin Yemen ta kai wani hare-hare kan wasu muhimman wurare a Jaffa da Ashkelon a haramtacciyar kasar Isra'ila Rundunar sojin Yemen ta sanar da kai farmaki kan wasu wurare
Falasdinawa da dama ne suka yi shahada kuma wasu adadi mai yawa suka jikkata a wasu sabbin hare-haren kisan gilla guda 4 da gwamnatin Isra'ila ta kai kan Zirin Gaza
Gwamnatin Rasha ta kai hare-hare da makamai masu linzami da ya girgiza babban birnin kasar Ukraine da wasu garuruwa na daban Wadannan hare-hare da kasar Rasha ta kai kan kasar
Matasan Sudan sun koma suna goyon bayan sojoji a yakin da ake yi bayan adawar da suka yi da rundunar sojin kasar Jaridar Le Monde ta kasar Faransa ta bayyana