The latest news and topic in this categories.
Shugaban Majalisar dokokin kasar Lebanon Nabih Barri ya bayyana cewa, abinda sojojin Isra’ila suke yi, shi ne su shiga gefen wani gari, na wani dan lokaci sanann su gudu, ba
Shugabannin kasashen musulmi da na larabawa sun bukaci Isra’ila da ta gaggauta dakatar da kazamin yakin da take yi a zirin Gaza da kuma Lebanon da ta yi wa kawanya.
Iran ta soki gazawar matakan kasa da kasa wajen dakatar da hare haren Isra’ila a Gaza da kuma Lebanon. Mataimakin shugaban kasar na farko Mohammad Reza Aref ne ya bayyana
Babban kusa a kungiyar Hamas Osama Hamdan ya tabbatar da cewa tattaunawar baya-bayan nan tsakanin
Pars Today – Shugaban Jami’ar Ben-Gurion da ke Isra’ila ya sanar da cewa, tun bayan
A ranar Lahadin da ta gabata, jaridar Yedioth Ahronoth ta rubuta cewa: Minti 20 gabanin
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Iran ta sha gargadin 'yan sahayoniyya da
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Kasar Iran tana amfani da dukkan
A jiya Juma’a mayakan na Hizbullah sun kai jerin hare-hare masu yawa akan sansanon sojan HKI da adadinsu ya kai 16. Da misalin karfe 03: 55 na marecen jiya juma’a
A jiya juma’a ne dubun dubatar mutanen Yemen su ka yi gangamin nuna goyonsu ga al’ummar Gaza da kuma Lebanon da suke fuskantar hare-haren HKI. An yi gangamin ne a
An sami hatsaniya a wajen filin wasan kwallon kafa a birnin Amsterdam na kasar Holland sanadiyyar fada a tsakanin magoya bayan kungiyar wasan Maccaby Tel Aviv da ‘yan kasar Holland
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei, a yayin ganawa da wakilan majalisar kwararru a safiyar Alhamis, ya yi ishara da irin ci gaba da jajircewa
Ofishin kare hakkin dan Adam na Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana a cikin wani rahoto na baya-bayan nan cewa kusan kashi 70% na wadanda aka kashe a Gaza daga watan
Sama da kasashe 50 na duniya ne suka bukaci kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya da babban taron Majalisar Dinkin Duniya da su dauki matakin gaggawa na hana sayarwa ko