The latest news and topic in this categories.
Kungiyar kare hakkin bi'adama Ta 'The Euro-Med Human Rights Monitor' ta bada sanarwan cewa gwamnatin HKI tana amfani da dakiyoyi a cikin mutum-mutumi ko (Bobby-Trapped) don kara kisan Falasdinawa a
Mayakan kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon sun tarwatsa gungun sojojin HKI tare da tankunan yaki samfurin mirkava a lokacinda suka shiga wasu yankuna a cikin kudancin kasar Lebanon. Tashar talabijin
Avi Lipkin wani marubuci kuma dan siyasa HKI ya bayyana cewa in ba don kungiyoyi masu gwagwarmaya a kasashen Falasdinu da kuma Lebanon ba, HKI za ta kara mamayar wasu
Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto wani jami'in gwamnatin kasar Amurka yana
Kungiyar Hamas wacce take gwagwarmaya da HKI a kasar Falasdinu da aka mamaye, ta bayyana
Labaran da suke fitowa daga HKI sun bayyana cewa ana jin karar jiniyar gargadi a
Makamai masu linzami na kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon sun fada kana birnin na uku
Shugaban hukumar Agaji ta “Unrwa” Phillip Lazarini ya bayyana cewa; yankunan Gaza da yammacin Kogin
Dakarun Islama a Iraki sun ce sun kai wani sabon farmaki kan wasu sansanonin sojin Isra'ila a cikin yankunan Falasdinawa da suka mamaye. Kungiyar gamayyar kungiyoyin gwagwarmayar Iraki ta ce
Shugaba Bola Tinubu ya tafi Brazil don halartar taron shugabannin kasashen duniya 20 (G20) na karo na 19, wanda zai gudana a birnin Rio de Janeiro, na kasar Brazil. Taron
'Yan gwagwarmayar kungiyar Hizbullahi sun kai wasu jerin hare-hare kan sassa daban-daban na haramtacciyar kasar Isra'ila Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta kasar Lebanon ta sanar da ci gaba da
Rundunar sojin Yemen ta kai wani hare-hare kan wasu muhimman wurare a Jaffa da Ashkelon a haramtacciyar kasar Isra'ila Rundunar sojin Yemen ta sanar da kai farmaki kan wasu wurare
Falasdinawa da dama ne suka yi shahada kuma wasu adadi mai yawa suka jikkata a wasu sabbin hare-haren kisan gilla guda 4 da gwamnatin Isra'ila ta kai kan Zirin Gaza
Gwamnatin Rasha ta kai hare-hare da makamai masu linzami da ya girgiza babban birnin kasar Ukraine da wasu garuruwa na daban Wadannan hare-hare da kasar Rasha ta kai kan kasar