The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar Jamus Chancellor Olaf Scholz ya ce gwamnatin kasarsa zata ci gaba da tallafawa HKI da makamai duk tare da kin hakan wanda jam'iyyun adawa na kasar da kuma
Babban magatakardar MDD, Antonio Gutteress wanda ya ce: Tun daga lokacin da na zama babban magatakardar MDD, ban ga inda aka yi kisa da barnar da ta kai wacce nake
Zababben shugaban kasar Iran Mas’ud PFzishkiyan ya wallafa wata kasida a shafinsa na “X da a ciki yake mayar wa da Fira ministan HKI martani, inda ya ce, jinin mutanen
Hukumar Kula da ayyukan tallafawa Falastinawa ta Majalisar Ɗinkin Duniya UNRWA ta ce an dakatar
A Iran, miliyoyin mutane ne suka halarci jana'izar shugaban kasar Iran Ebrahim Raeisi da mukarabansa
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Kemenei ya bayyana damuwarsa ga al'ummar Iran
Kakakin gwamnatin Iran Ali Bahadori Jahromi ya caccaki ‘yan majalisar dokokin Amurka kan baiwa jami’an
Daliban jami’ar ‘Queen Mary’ dake gabacin birnin London na kasar Butania sun shiga sahun daliban
Kungiyar Hizbullah ta sanar da cewa ta harba makaman roka a kan yankin masana'antu na Isra’ila da ke kudancin Haifa, a wani mataki na ramuwar gayya ga gwamnatin haramtacciyar kasar
Masu bincike na wani kamfanin ilmin sararin samaniya na kasar Iran, bayan kera kera tauraron dan adam biyu na "Hodhod" da Kowsar, a ranar Talata 5 ga watan Nuwamba, sun
A wata gaggarumar zanga-zangar ba zato ba tsammani da ta barke bayan korar ministan tsaron Haramtacciyar Kasar Isra'ila Yoav Gallant da Benjamin Netanyahu ya yi, dubban yahudawa masu zanga-zanga sun
A ranar Talata, nan ce 5 ga wata, Amurkawa ke zaben shugabansu na 47. A fafatawar mai zafi, Mataimakiyar Shugaban Kasa Kamala Harris ta jam’iyyar Democratic na fafatawa da tsohon
Al’ummar Amurka suna kada kuri’ar zaben shugaban kasa karo na 47, inda ake karawa a tsakanin Donald Trump na jam’iyyar Republican da kuma Kamala Haris ta jam’iyyar Democrat mai mulki.
A yau Talata ne Rasha ta harba taurarin dan’adam din guda biyu kirar Iran da su ne, “Kausar” da kuma “ Huda-huda”. Taurarin dan’adam din na Iran da aka kera