The latest news and topic in this categories.
Ministan harkokin wajen Saudiyya Faisal bin Farhan a wata ganawa da ya yi da Ali Bagheri, yayin da yake yin Allah wadai da kisan gillar da aka yi wa Haniyeh
Mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran Ali Bakiri Kani ya zanta ta wayar tarho tare da tokwaransa na kasar Turkiya Hakan Fidan dangane da shahadin shugaban kungiyar Hamas Isma'ila Haniya
Amurka ta sanar da kakabawa Iran sabbin takunkumai. Ma’aikatar kudi ta Amurka ta kakaba sabbin takunkuman ga sassa masu ruwa da tsaki wajen samar da kayayyakin kera makami masu linzami
Jami'an leken asirin kasar Iran sun gano tare da cafke wani mutum a lardin Ardabil
Babban kusa a kungiyar Hamas Ghazi Hamad ya jaddada cewa, a halin yanzu ya zama
Jagoran ‘yan adawa a haramtacciyar kasare Isra’ila ya yi furuci da cewa: Shiyar arewacin Isra'ila
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Sayyid Hassan Nasarallah ya godewa JMI musamman Jagoran
Ana ci gaba da gudanar da gagarumar zanga-zanga a kasashen yammacin Turai na neman kawo
Rashidah Tlaib, wakiliyar majalisar wakilai daga jihar Michigan da Ilhan Omar, wakiliyar Minnesota, sun sake lashe zabe majalisar dokokin Amurka. A rahoton tashar talabijin na Aljazeera, ‘yan majalisar Musulmi biyu,
Wata kotu a kasar Sweden ta yanke hukuncin daure Rasmus Paludan wani dan siyasa dan asalin kasar Sweden wanda ya ci zarafin kur'ani mai tsarki sau da dama tare da
Sabon Sakatare Janar na kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya ce kungiyar za ta ci gaba da tsayin daka wajen tinkarar ta'addancin Isra'ila kuma ta kuduri aniyar tilastawa Isra'ilar kawo
Iran ta ce sakamakon zaben shugaban kasar Amurka da ya nuna Donald Trump na kan hanyarsa ta zuwa fadar White House ba wani batu ba ne a gare ta, duk
Donald Trump ya lashe zaben shugaban kasar Amurka, inda ya kayar da Kamala Harris. Nasarar da Trump ya samu ta zo ne a bayan yakin neman zabe mafi muni da
Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta ce dole ne sabuwar gwamnatin Amurka ta Donald Trump ta dauki darasi daga kura-kurai na Joe Biden, sannan ta yi aiki da gaske wajen