The latest news and topic in this categories.
A wani bayani da kungiyar Hamas ta fitar na juyayin shahadar Isma’ila Haniyyah ta bayyana cewa ba al’ummar Falaasdinu ce kadai ta yi rashinsa ba, dukkanin al’ummar Larabawa da musulmi
Sojojin HKI sun kai hare hare kan sansanin yan gudun hijira na Falasdinawa da ke cikin harabar asabitin shuhada- Al-Aksa dake tsakiyar zirin Gaza a safiyar yau Lahadi 4-8-2024. Tashar
Mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran Ali Bakiri Kani ya bayyana cewa gwamnatin HKI ta wuce gona da iri a tsokanan kasar Iran, saboda kissan shugaban kungiyar Hamas a cikin
Tashar talbijin din “almayadeen” mai watsa shirye-shiryenta daga Beirut na kasar Lebanon ta ambato tsohon
Shugaban hukumar zabe na kasar Iran Cahhchiraqi ya sanar da cewa da akwai wadanda su
Gwamnatin Rasha ta jaddada aniyarta ta ci gaba da gudanar da aiki kan manyan yarjeniyoyin
Dan jiridan kasar Autralia wanda kuma ya samar da shafin wikileaks Julian Assange ya amince
Isra'ila ta kwashe kwana 262 tana kai hare-hare a Gaza inda ta kashe Falasɗinawa aƙalla
Gwamnatin Sudan ta zargin kungiyar Rapid Support Forces ta Dakarun kai daukin gaggawa da aikata kisan kiyashi a jihar Aljazira Ma'aikatar harkokin wajen Sudan ta zargi dakarun kai daukin gaggawa
Adaidai lokacin da yakin Gaza yake cika kwanaki 398 da adadin Falasdinawan da su ka yi shahada sanadiyyar hare-haren sojojin mamaya sun haura 43,0000. A jiya Alhamis ma dai Falasdinawa
A wata sanarwa da kungiyar ta Hizbullah ta Lebanon ta fitar a jiya Alhamis, ta bayyana cewa, ta kai hari akan sansanin ‘yan share wuri zauna na “Karivot’ a arewacin
Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin wanda ya gabatar da jawabi a jiya Alhamis ya bayyana cewa, a halin yanzu sabon tsarin da zai tafiyar da duniya anan gaba yana kan
Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen wanda ya gabatar da jawabi a jiya Alhamis, ya bayyana cewa; Trump bai isa hana su cigaba da taimaka wa Gaza ba, kamar yadda
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ce, "Hizbullah ta juya daga wani karamin rukuni na mayaka zuwa wata babbar kungiya mai karfi da za ta iya