The latest news and topic in this categories.
Taron ya mayar da hankali ne a tskanin bangarorin uku domin tattauna hanyoyin tabbatar da zaman lafiya, cigaba da raya yankin Sahel da kuma zirin Afirka. An yi wannan taron
Gwamnatin kasar Saudiya ta bada sanarwan cewa ba za ta amince ta samar da huldar jakadanci da HKI ba matukar ba’a kafa kasar Palasdinu mai zaman kanta sannan gabacin birnin
A dai dai lokacinda kungiyar hizbullah ta kasar Lebanon ta bada sanarwan cilla makaman roka kimani 150 daga jiya Alhamis zuwa yau Jumma’a a kan wurare daban daban a kan
Sabon ministan harkokin wajen kasar Iran Sayyid Abbas Araqchi, bayan ya tsallaka tantancewar majalisar dokokin
Tawagar HKI ta masu tattaunawa don tsagaita wuta a Gaza ta isa birnin Alkahira na
Majalidar Dokokin Iran ta amince da jerin sunayen ministocin da sabon shugaban kasar Massoud Pezehkian,
Wasu kafafen yada labarai sun bayyana cewa HKI ta kai hare hare a garin Bayut
Jirgin saman daukar hotunan leken asiri na kungiyar Hizbullah wanda ake sarrafashi daga nesa, ya
Babban Zauren Majalisar Dinkin Duniya ya fitar da wani kuduri da ya jaddada hakkin Falasdinawa tantance makomarsu da samun 'yancin kai, da kuma wajabcin 'yantar da su daga duk wani
Kasar Lebanon ta sanar da adadin mutanen da suka yi shahada sakamakon hare-haren da sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila a cikin sa'o'i 24 da suka gabata Ma'aikatar lafiya ta kasar Lebanon
Falasdinawa 37 ne suka yi shahada a wani harin wuce gona da iri da sojoiin Isra'ila suka kai kan tantunan 'yan gudun hijira a Gaza Rahotonni sun bayyana cewa: Falasdinawa
Dr. Ali Larijani ya isa birnin Beirut na kasar Lebanon inda ya gana da manyan jami’an gwamnatin kasar da su ka hada Fira minista na riko Najib Mikati, da shugaban
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa tun da aka kafa rundunar Golani a 1948 ba ta taba fuskantar asara kamar wacce a yanzu take gani ba a kudancin Lebanon.
Alkaluman da cibiyoyi mabanbanta su ka tattara ta hanyoyi daban-daban, yana nuni da cewa asarar da yakin na HKI ya hadda wa Lebanon ta fuskar rusa gidaje ya dara na