The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar Iran, Massoud Pezeshkian, ya bayyana cewa kasarsa bata neman yaki, kuma tana daukar tsaron yankin a matsayin na dukkan musulmi". Shugaba Pezeshkian, ya bayyana hakan ne a yayin
Iran ta ce zata mayar da martini mai tsanani muddin Isra’ila ta kuskura kai mata hari. Da yake sanar da hakan Ministan tsaron Iran ya lashi takobin cewa kasar za
Rahotanni daga kasar Yemen sun ce an harbo jirgin saman maras matuki na Amurka samfurin MQ9 ne a yankin Sa’adha da safiyar yau. Gabanin wannan lokacin dai sojojin na kasar
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa gwamnatin kasar Iran ba ta
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian zai ziyarci makwabciyar kasar Iraki a wata ziyara da zata
Iran ta yi allah wadai da kakkausan murya da harin da Isra’ila t akai kan
Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa: Mutane miliyan 2.2 ne suke bukatar agajin abinci
Darakta Janar na Hukumar Makamashin Nukiliya ta Duniya (IAEA) Rafael Grossi ya ce yana fatan
Al'ummar Tunisiya sun fito zanga-zangar yin Allah wadai da kisan kiyashin da sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila ke yi a Gaza Al'ummar Tunusiya sun gudanar da zanga-zangar nuna rashin amincewa da
Pars Today - Ziyarar mai ba wa Jagoran juyin juya halin Musulunci "Ali Larijani" shawara a Damascus babban birnin kasar Siriya da Beirut babban birnin kasar Labanon, duk da hare-haren
Ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Aziz Nasirzadeh ya bayyana cewa za a tattauna muhimman batutuwa da suka shafi ayyukan hadin gwiwa ta fuskar tsaro tsakanin Iran da Syria. Nasirzadeh
Habasha ta bayyana cewa "kokarin da take yi na raunana kungiyar Al-Shabaab zai ci gaba, domin tabbatar da cewa an kawon karshen barazanar da kungiyar take yi ga tsaron kasashen
A wani bincike da gidan talabijin na Channel 12 na gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya gudanar ya nuna cewa, galibin yahudawan sahyuniya da aka ji ra'ayinsu daga ciki har da
Kungiyar Musulman Amurka da suka zabi Trump don nuna adawa da matsayar gwamnatin Biden na goyon bayan laifuffukan yakin Isra’ila a Gaza, a yanzu sun fara nuna takaicinsu bayan sanar