The latest news and topic in this categories.
Sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai wani sabon hari kan birnin Beirut fadar mulkin kasar Lebanon Jiragen saman yakin sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila sun kaddamar da wani sabon
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta kasar Lebanon ta yi luguden makamai masu linzami kan biranen Tel Aviv da Haifa na haramtacciyar kasar Isra'ila Kafofin yada labaran haramtacciyar kasar Isra'ila
Adadin wadanda suka yi shahada sakamakon hare-haren wuce gona da irin na yahudawan sahayoniyya a kan Gaza ya kai Falasdinawa 44,000 Ma'aikatar lafiya ta Gaza ta fitar da rahoton kididdiga
Rundunar sojin Yemen ta kai wani hare-hare kan wasu muhimman wurare a Jaffa da Ashkelon
Falasdinawa da dama ne suka yi shahada kuma wasu adadi mai yawa suka jikkata a
Gwamnatin Rasha ta kai hare-hare da makamai masu linzami da ya girgiza babban birnin kasar
Jaridar Maariv ta HKI ta buga wani rahoto wanda yake cewa; Sojojinsu suna fuskantar wahala
Babban Sakatare Jam’iyyar Ba’as ta Lebanon Aliyul-Hizaji ya sanar da shahadar Haj Muhammadu Afif wanda
Shugaban hukumar gidajen radiyop da talabijin na Jamhuriyar Musulunci ta Iran (IRIB), Peyman Jebelli, da shugaban sashen yada labarai na harsunan ketare IRIB World Service, Ahmad Noroozi a cikin jawabansu
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya soki kungiyar Tarayyar Turai kan matakin da ta dauka na sanyawa kamfanonin jiragen sama da na ruwa na kasar takunkumi. Da yake Allah wadai
Akalla karin Falasdinawa 76 ne aka kashe a hare-haren da Isra’ila ta kai a Gaza, wanda ya kawo adadin wadanda suka mutu tun bara zuwa 43,922, in ji ma’aikatar lafiya
Kungiyar Hizbullah ta sanar da shahadar jami'in hulda da manema labarai na kungiyar Muhammad Afif al-Nabulsi, biyo bayan wani hari da Isra’ila ta kai masa a jiya. A yammacin jiya
Bangarorin gwagwarmayar Palasdinawa sun yi juyayin shahadar jami'in hulda da kafafen yada labarai na kungiyar Hizbullah, shahid Muhammad Afif, tare da yaba wa gudunmawar ad ya bayar a matsayin "muryar
Dakarun Islama a Iraki sun ce sun kai wani sabon farmaki kan wasu sansanonin sojin Isra'ila a cikin yankunan Falasdinawa da suka mamaye. Kungiyar gamayyar kungiyoyin gwagwarmayar Iraki ta ce