The latest news and topic in this categories.
A daren jiya Talata sojojin Amurka sun kai hare-hare a yankuna mabanbanta na Syria da su ka hada da Bu-kamal, da hakan ya yi sanadiyyar shahadar mutane 3 da kuma
Yariman Saudiyya kuma Firayim Minista na Saudiya, Yarima Mohammed bin Salman bin Abdulaziz Al Saud, ya tabbatar wa Najeriya da goyon baya a cikin shirinta na gyaran tattalin arziki. Jaridar
Mataimakin shugaban kasar Iran na farko Mohammad Reza Aref ya ce gudanar da zaben raba gardama da ya hada dukkanin Palasdinawa shi ne kadai mafita ta dimokiradiyya ga al'ummar Palasdinu.
Kungiyar Hizbullah ta sanar da cewa ta harba makaman roka a kan yankin masana'antu na
Masu bincike na wani kamfanin ilmin sararin samaniya na kasar Iran, bayan kera kera tauraron
A wata gaggarumar zanga-zangar ba zato ba tsammani da ta barke bayan korar ministan tsaron
A wata sanarwa da kungiyar ta Hizbullah ta fitar ta bayyana cewa; A karkashin taimakawa
Dakarun rundunar “Kassam” na kungiyar Hamas sun sanar da kai jerin hare-hare akan sojojin mamayar
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei, a yayin ganawa da wakilan majalisar kwararru a safiyar Alhamis, ya yi ishara da irin ci gaba da jajircewa
Ofishin kare hakkin dan Adam na Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana a cikin wani rahoto na baya-bayan nan cewa kusan kashi 70% na wadanda aka kashe a Gaza daga watan
Sama da kasashe 50 na duniya ne suka bukaci kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya da babban taron Majalisar Dinkin Duniya da su dauki matakin gaggawa na hana sayarwa ko
Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta yi Allah wadai da harin wuce gona da iri da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta kai kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran a ranar 26
A karon farko hukumomin Ireland sun amince da nada jakadan Falasdinu a wannan kasa. A rahoton Al Jazeera, Ireland ta amince a karon farko da nada jakadan Falasdinu a wannan
Kwamitin kula da harkokin musulmi a Amurka ya yi kira ga Donald Trump, wanda ya lashe zaben Amurka, da ya cika alkawarinsa na kawo karshen yakin Gaza. A bisa rahoton