The latest news and topic in this categories.
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta kasar Lebanon ta sanar da adadin hasarar da makiya yahudawan sahayoniyya suka yi a hare-haren da ta kai musu Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah
Ministan harkokin wajen Iran ya gargadi Amurka game da sake dawo da abin da ta kira "mafi girman matsin lamba" kan Tehran, yana mai jaddada yunƙurin da Washington ta yi
Pars Today - Maraba da gwamnatin Jamus ta yi kan kisan kiyashin da Isra'ila ke yi a Gaza ba shi da alaka da jin laifin kisan kiyashi, batu ne na
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ce, "Hizbullah ta juya daga
Rahotanni daga Lebanon na cewa hare-haren Isra'ila sun kashe mutane 53 a fadin kasar a
Mamba a Majalisar fayyace masalahar tsarin Musulunci ta kasar Iran ya fadawa Trump cewa: Manufar
Kungiyar Hizbullah ta gigita gwamnatin mamayar Isra'ila ta hanyar zafafa hare-haren da take kai wa
Kungiyar Hizbullahi ta sanar da mahukuntan Isra'ila cewa: Ba za su iya 'yantar da matsugunan
Sabuwar kungiyar mai suna Lakurawa ta kashe mutane 15 da kuma yin awon gaba da shanu 100 a garin Mera dake karamar hukumar Augie a jihar Kebbi. Jaridar “Daily Trust”
Iran ta bayyana cewa zargin kasar da hannu a yunkurin hallaka Donald Trump kage ne da rashin-ta-fadi kawai. Da yake mayar da martani kan zargin ministan harkokin wajen Iran Abbas
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Qatar ta ce ta dakatar da kokarin shiga tsakani domin cimma yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza. Matakin na zuwa ne a daidai lokacin da ake ci
Sojojin Isra’ila na ci gaba da kai hare-haren kisan kare dangi a Zirin Gaza da kuma Lebanon lamarin dake ci gaba da sanadin rayuwar gomman fararen hula musamman mata da
Ofishin yada labarai na zirin Gaza, ya ce an kashe 'yan jaridar Falasdinawa 188 tun bayan yakin kisan kare dangin da Isra’ila ta kaddamar a watan Oktoban bara. Adadin a
Bayanai daga Yemen na cewa sojojn Amurka na na Birtaniya sun sake kai wasu jerin hare hare ta sama a wasu sassa daban daban na kasar. Tashar talabijin ta Al