The latest news and topic in this categories.
Falasdinawa da dama ne suka yi shahada kuma wasu adadi mai yawa suka jikkata a wasu sabbin hare-haren kisan gilla guda 4 da gwamnatin Isra'ila ta kai kan Zirin Gaza
Gwamnatin Rasha ta kai hare-hare da makamai masu linzami da ya girgiza babban birnin kasar Ukraine da wasu garuruwa na daban Wadannan hare-hare da kasar Rasha ta kai kan kasar
Jaridar Maariv ta HKI ta buga wani rahoto wanda yake cewa; Sojojinsu suna fuskantar wahala mai tsanani a Kudancin Lebanon saboda suna da karancin sojojin sa-kai. Rahoton ya ambaci cewa
Alkaluman da cibiyoyi mabanbanta su ka tattara ta hanyoyi daban-daban, yana nuni da cewa asarar
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Kasarsa tana sa ran samun zaman lafiya da tsaro,
Shugaban kasar Iran ya jaddada matakin kasarsa na mutunta yarjejeniyar nukiliya da aka kulla da
Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran ya jaddada cewa: Babu
Gwamnatin Amurka ta ce: Ba ta ganin akwai laifukan yaki ko kisan kare dangi da
Pars Today - Sarina Ghafari, wakiliyar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta lashe lambar zinare a gasar cin kofin matasa masu hawa na Asiya. A ci gaba da gasar cin kofin
Iran ta musanta rahotannin dake cewa an yi wata ganawa tsakanin Elon Musk da jakadan kasar a MDD. Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Esmail Baghaei shi ne ya yi watsi
Majalisar Dinkin Duniya ta yi kira ga Isra'ila da ta ba ta damar shiga zirin Gaza domin kai kayan agaji ga yankin da aka yi wa kawanya. Kakakin babban sakataren
Ma'aikatar lafiya ta Falasdinu ta ba da rahoton cewa adadin wadanda sukayi shahada a Gaza ya kai 43,799, yayin da wasu 103,601 suka jikkata tun farkon rikicin a ranar 7
Kasar Gabon na gudanar da kuri'ar raba gardama domin amincewa da sabon kundin tsarin mulki, wanda ake gani a wani mataki na mayar da kasar tafarkin Dimokradiyya. Shugaban mulkin sojin
Ma'aikatar lafiya ta kasar Labanon ta ce hare-haren da Isra'ila ta kai kan kauyukan da ke kudancin kasar ya yi sanadin mutuwar likitoci akalla biyu. Ma'aikatar ta fada a yau