The latest news and topic in this categories.
Masu bincike na wani kamfanin ilmin sararin samaniya na kasar Iran, bayan kera kera tauraron dan adam biyu na "Hodhod" da Kowsar, a ranar Talata 5 ga watan Nuwamba, sun
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi ya ce sakamakon zaben Amurka ba zai shafi manufofin Tehran ba, yana mai gargadin "makiya Iran" da kada su kuskura su gwada Iran. Ministan
Jamhuriyar Musulinci ta Iran, ta yi kiran da a kara kaimi wajen samar da zaman lafiya a Gaza da Lebanon. Wannan kiran ya fito ne ta bakin ministan harkokin wajen
Kakakin majalisar dokokin Iran ya bukaci kasashen musulmi da su hada gwiwa domin daukar matakan
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya yi gargadin cewa duk wani harin da Isra'ila za
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya gargadi gwamnatin sahyoniyawa game da yin duk
Shugaban majalisar dokokin Iran ya ce: Ya kamata kasashen Turai da sauran masu yin da'awar
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Ismail Baghaei ya yi kakkausar suka kan ci gaba
Shugaban hukumar gidajen radiyop da talabijin na Jamhuriyar Musulunci ta Iran (IRIB), Peyman Jebelli, da shugaban sashen yada labarai na harsunan ketare IRIB World Service, Ahmad Noroozi a cikin jawabansu
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya soki kungiyar Tarayyar Turai kan matakin da ta dauka na sanyawa kamfanonin jiragen sama da na ruwa na kasar takunkumi. Da yake Allah wadai
Akalla karin Falasdinawa 76 ne aka kashe a hare-haren da Isra’ila ta kai a Gaza, wanda ya kawo adadin wadanda suka mutu tun bara zuwa 43,922, in ji ma’aikatar lafiya
Kungiyar Hizbullah ta sanar da shahadar jami'in hulda da manema labarai na kungiyar Muhammad Afif al-Nabulsi, biyo bayan wani hari da Isra’ila ta kai masa a jiya. A yammacin jiya
Bangarorin gwagwarmayar Palasdinawa sun yi juyayin shahadar jami'in hulda da kafafen yada labarai na kungiyar Hizbullah, shahid Muhammad Afif, tare da yaba wa gudunmawar ad ya bayar a matsayin "muryar
Dakarun Islama a Iraki sun ce sun kai wani sabon farmaki kan wasu sansanonin sojin Isra'ila a cikin yankunan Falasdinawa da suka mamaye. Kungiyar gamayyar kungiyoyin gwagwarmayar Iraki ta ce