The latest news and topic in this categories.
Kakakin majalisar dokokin Iran ya bukaci kasashen musulmi da su hada gwiwa domin daukar matakan kakaba wa Haramtacciyar Kasar Isra’ila takunkumin tattalin arziki da kuma katse muhimman hanyoyin rayuwa ga
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya yi gargadin cewa duk wani harin da Isra'ila za ta kai wa kasar zai fuskanci martanin da ya dace. Shugaban ya bayyana hakan ne
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya gargadi gwamnatin sahyoniyawa game da yin duk wani gigi na yin shsihigi a kan tashoshin nukiliyarta, yana mai jaddada cewa Jamhuriyar Musulunci
Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai. Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi ya ce Tehran za ta ci gaba da bayar
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya jaddada cewa: Martanin Iran ga duk wani harin 'yan
A ci gaba da ran gadin da yake a game da abubuwan dake faruwa a
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei shi ne kwamandan yaki da yakin
Ministan tsaron Iran Azizi Nasir Zadeh wanda yake ziyara a kasar Syria ya gana da shugaba Basshar Asad inda su ka tattauna batun tsaro da halin da ake ciki a
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Iran za ta dauki sabbin matakai idan kwamitin Alkalan hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya ya fitar da wani kuduri kan
Ministan tsaron Iran ya bayyana cewa: Kasarsa tana goyon bayan kasar Siriya dari bisa dari bisa umarnin Jagoran juyin juya halin Musulunci A zantawarsa da manema labarai a birnin Damascus
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta kai mummunan hari kan birnin Haifa da ke haramtacciyar kasar Isra'ila da makamai masu linzami Rahotonni sun bayyana cewa: An ji karar fashe-fashen wasu
Falasdinawa da dama sun yi shahida yayin da wasu suka jikkata a wani kisan kiyashi da sojojin mamaya suka aiwatar a sansanin Bureij da ke tsakiyar Zirin Gaza Kafofin watsa
Al'ummar Tunisiya sun fito zanga-zangar yin Allah wadai da kisan kiyashin da sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila ke yi a Gaza Al'ummar Tunusiya sun gudanar da zanga-zangar nuna rashin amincewa da