The latest news and topic in this categories.
Parstoday - Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa, janyewar sojojin Isra'ila daga sansanin Jenin da kuma birnin Tulkarm da haramtacciyar kasar Isra'ila ta yi daga wasu yankunan
Parstoday - Tawagar Iran a Majalisar Dinkin Duniya ta yi watsi da rahotannin da ake zargin ta aikewa kasar Rasha makamai masu linzami tare da sanar da cewa matsayar Jamhuriyar
Parstoday- Shugaban Hukumar Makamashin Nukiliya ta Iran ya bayyana cewa, kasashe masu girman kai da yahudawan sahyuniya suna da'awar cewa Iran na da shirin nukiliya na sirri da ake gudanarwa
'Yan takara biyu da ke neman kujerar shugabancin kasar Iran, Masoud Pezeshkian da Saeed Jalili,
Zaben shugaban kasa a Iran ya koma zagaye na biyu, kuma daga yau Lahadi ne
A ranar 5 ga watan Yuli ne za a gudanar da zaben shugaban kasa zagaye
A Iran, yan takara da zasu fafata a zagaye na biyu na zaben shugaban kasar
Amir-Hossein Ghazizadeh Hashemi daya daga cikin 'yan takara shida da ke neman zama shugaban kasar
Labaran da suke fitowa daga kasar Siriya sun bayyana cewa jiragen yakin HKI sun kai hare hare da makamai masu linzami a kan wasu wurare a birnin Damascus babban birnin
Makamai masu linzami samfurin Katusha guda uku ne aka cilla kan sansanin sojojin Amurka da ke kusa da tashar jiragen sama na birnin Bagdaza. Tashar talabijin ta Presstv a nan
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkiyan ya bayyana cewa idan an aiwatar da aikin hadin giwa tsakanin Iran da Rasha wannan zai zama babbar nasara ga kasashen biyu wajen karya tasirin
Leadership-Gwamnatin Jihar Kaduna ta ƙaddamar da rabon takin buhu dubu ɗari da ashirin (120,000) ga al’ummar ƙaramar hukumar Kaduna ta Arewa. Rabon takin wanda aka gudanar da shi a harabar
Kakakin fadar Kremlin ta Rasha, Dmitry Peskov, ya yi Allah wadai da kisan babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyed Hassan Nasrallah, da kuma hare-haren da Isra’ila ke kaiwa a yankunan da
A cikin wani jawabi da ya yi ta gidan talabijin a wannan Litinin , mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah Sheikh Naim Qasem ya mika sakon ta'aziyya ga al'ummar kasar Labanon