The latest news and topic in this categories.
Iran ta ce ta kuduri aniyar mayar da martani ga matakin wuce gona da iri da Isra'ila ta dauka kan kasar a baya-bayan nan, kuma ba za ta yi watsi
Mai magana da yawun gwamnatin Iran Fatemeh Mohajerani ta jinjina wa dakarun tsaron saman kasar saboda irin matakan da suka dauka na kare wuraren soji daga hare-haren da Isra'ila ta
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya bayyana sakon kasarsa da cewa na yada zaman lafiya da kyautata dangantaka da dukkanin kasashe musamman ma makwabta. Pezeshkian wanda ya isa Kazan bisa
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya isa birnin Riyadh na kasar Saudiyya, a
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran, Esmail Baghaei ya ce shekara guda a jere Haramtacciyar
Kimanin malaman Sunna 3,000 ne suka rubutawa Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali
Shugaban Iran Masoud Pezeshkian ya ce harin makami mai linzami da kasar ta kai kan
Pars Today – Jakadan Iran a Labanon ya bayyana ziyarar da ministan harkokin wajen Iran
Hare-haren da Hibzullah ta kai a yau Lahadi sun shafi sansanonin soja da kuma matsugunan ‘yan share wuri zauna da sojoji su ka mayar da su barikokin soja. A bayanin
Ministan tsaron Iran Azizi Nasir Zadeh wanda yake ziyara a kasar Syria ya gana da shugaba Basshar Asad inda su ka tattauna batun tsaro da halin da ake ciki a
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Iran za ta dauki sabbin matakai idan kwamitin Alkalan hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya ya fitar da wani kuduri kan
Ministan tsaron Iran ya bayyana cewa: Kasarsa tana goyon bayan kasar Siriya dari bisa dari bisa umarnin Jagoran juyin juya halin Musulunci A zantawarsa da manema labarai a birnin Damascus
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta kai mummunan hari kan birnin Haifa da ke haramtacciyar kasar Isra'ila da makamai masu linzami Rahotonni sun bayyana cewa: An ji karar fashe-fashen wasu
Falasdinawa da dama sun yi shahida yayin da wasu suka jikkata a wani kisan kiyashi da sojojin mamaya suka aiwatar a sansanin Bureij da ke tsakiyar Zirin Gaza Kafofin watsa