The latest news and topic in this categories.
'Yan sandan Uganda sun sanar da cewa mutane 14 ne suka mutu sannan wasu 34 suka jikkata sakamakon wata tsawa da walkiya da ta fada a kan wani sansanin 'yan
A daidai lokacin da ake shirin gudanar da taron MDD akan muhalli a kasar Azerbaijan, matan kasar Senegal sun yi jerin gwano a birnin Dakar suna masu yin kira da
Hukumar Kwallon Kafa ta Libya (LFF) ta ce za ta ɗaukaka ƙara yayin da take kokarin soke takunkumin da aka kakaba mata bayan da aka soke wasan da ’yan wasan
Shugabannin kasashen Somaliya da Djibouti sun tattauna kan makomar tawagar Tarayyar Afirka a Somaliya Shugaban
Mataimakin shugaban kasar Kenya da aka kora na fargabar tsaron lafiyarsa bayan an janye jami'an
Mai bawa shugaban tarayyar Najeriya shawara a kan harkokin tsaro Nuhu Ribadu ya bayyana cewa
Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya gana da takwaransa na Zimbabwe a birnin Geneva
Shugaban mulkin soji na kasar Mali, Kanar Assimi Goita ya kara wa kansa girma zuwa
Adadin wadanda suka yi shahada sakamakon hare-haren wuce gona da irin na yahudawan sahayoniyya a kan Gaza ya kai Falasdinawa 44,000 Ma'aikatar lafiya ta Gaza ta fitar da rahoton kididdiga
Kasar Rasha ta hau kan kujerar naki wato veto don nuna adawa da matakin da kasar Birtaniya ta dauka kan Sudan Kasar Rasha ta yi amfani da ikonta na veto,
Manyan jami'an soji na kasashen Iran da Azabaijan sun jaddada aniyar kasashensu na ci gaba da hadin gwiwar soji da tsaro a tsakanin kasashen biyu dake makwabtaka da juna. Mataimakin
Majiyoyin sojin Haramtacciyar kasar Isra’ila sun tabbatar da cewa, Hizbullah ta harba wasu manyan makamai masu linzami a kan birnin Tel Aviv a jiya Litinin, lamarin da ya haifar da
Kungiyar G20 ta yi kira da a tsagaita wuta a zirin Gaza da Lebanon a karshen taron kolin da aka gudanar a birnin Rio de Janeiro na Brazil. Bayanin karshe
Rahotanni daga yankin zirin Gaza na sun tabbatar da cewa akalla karin Falasdinawa 76 ne aka kashe a hare-haren da Isra’ila ta kai a yankin a cikin kasa da sa’oi