The latest news and topic in this categories.
Shugabannnin kasashe mambobin BRICS, na isa kasar Rasha domin halartar taron kungiyar karo na 16 a binrin Kazan. Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya isa birnin na Kazan na kasar
Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta ce ita ce ta kai harin jirgi maras matuki kan gidan shakatawa na firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu a makon da ya gabata, kamar yadda
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya gargadi gwamnatin sahyoniyawa game da yin duk wani gigi na yin shsihigi a kan tashoshin nukiliyarta, yana mai jaddada cewa Jamhuriyar Musulunci
Shugaban kasar Tunusiya Kais Saied ya tabbatar a wannan Talata cewa kasarsa na tare da
Kamfanin Matatar Man Dangote ta ce za ta janye ƙarar da ta shigar na neman
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta jaddada cewa: Babban fifikonta shi ne samar da zaman lafiya
Falasdinawa akalla 10 ne suka yi shahada wasu 30 kuma suka samu raunuka a harin
Sojojin yahudawan sahayoniyya sun gudanar da wani sabon kisan kiyashi a yankin Gaza ta hanyar
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta jaddada cewa: Babban fifikonta shi ne samar da zaman lafiya da kwanciyar hankali a yankin Gabas ta Tsakiya Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Isma'il
Falasdinawa akalla 10 ne suka yi shahada wasu 30 kuma suka samu raunuka a harin da sojojin mamaya suka kai kan wata makaranta a sansanin Jabaliya Falasdinawa 10 ne suka
Sojojin yahudawan sahayoniyya sun gudanar da wani sabon kisan kiyashi a yankin Gaza ta hanyar kaddamar da hare-haren wuce gona da iri Rahotonni sun bayyana cewa: Fararen hula da dama
Kungiyar Jihadul- Islami ta musanta kashe babban sakatarenta Ziyad al-Nakhalah a kasar Siriya Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Jihadul-Islami ta Falastinu ta yi kakkausar suka tare da musanta abin da wasu
Shugabannin kasashen Somaliya da Djibouti sun tattauna kan makomar tawagar Tarayyar Afirka a Somaliya Shugaban kasar Djibouti Isma'il Omar Guelleh ya tattauna da takwaransa na Somaliya Hassan Sheikh Mohamud, game
A gobe Talata 22 ga watan Oktoba ne za a bude taron kungiyar “BRICKS” a matakin shugabbin kasashen membobi a birnin Kazan na kasar Rasha. Shugaban kasar Iran Mas’ud Fizishkiyan