The latest news and topic in this categories.
Jami’in da yake kula da siyasar waje ta tarayyar turai Joseph Boris ya ce; Dole ne a girmama hukuncin da kuma aiki da shi. Kasashen Holand da Faransa, Canada da
Ya zuwa yanzu da aka cika kwanaki 60 da HKI ta shelanta yaki gadan-gadan akan kasar Lebanon, ta kai hare-hare masu tsanani akan garuruwan kudancin Kasar da kuma Unguwar Dhahiya
A yau Alhamis ne kotun manyan laifuka ta kasa da kasa ( ICC) ta fitar da samamcin a kamo mata Fira mininstan HKI Benjamin Netanyahu da kuma tsohon ministan yakinsa
Wani ministan a gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila yayi kira ga fira ministan gwamnatin Isra'ila da
Wakilin Amurka na musamman ya ziyarci Sudan tare da jaddada bukatar Amurka na ganin an
A wani gagarumin ci gaba, babban darektan hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya (IAEA),
Tawagar Amurka da ta isa birnin Beirut ta tattauna da mahukuntan kasar akan batun tsagaita
Sojojin Rasha sun sanar a yau Talata cewa Ukiraniya ta harba makami mai linzami mai
Adadin wadanda suka yi shahada sakamakon hare-haren wuce gona da irin na yahudawan sahayoniyya a kan Gaza ya kai Falasdinawa 44,000 Ma'aikatar lafiya ta Gaza ta fitar da rahoton kididdiga
Kasar Rasha ta hau kan kujerar naki wato veto don nuna adawa da matakin da kasar Birtaniya ta dauka kan Sudan Kasar Rasha ta yi amfani da ikonta na veto,
Manyan jami'an soji na kasashen Iran da Azabaijan sun jaddada aniyar kasashensu na ci gaba da hadin gwiwar soji da tsaro a tsakanin kasashen biyu dake makwabtaka da juna. Mataimakin
Majiyoyin sojin Haramtacciyar kasar Isra’ila sun tabbatar da cewa, Hizbullah ta harba wasu manyan makamai masu linzami a kan birnin Tel Aviv a jiya Litinin, lamarin da ya haifar da
Kungiyar G20 ta yi kira da a tsagaita wuta a zirin Gaza da Lebanon a karshen taron kolin da aka gudanar a birnin Rio de Janeiro na Brazil. Bayanin karshe
Rahotanni daga yankin zirin Gaza na sun tabbatar da cewa akalla karin Falasdinawa 76 ne aka kashe a hare-haren da Isra’ila ta kai a yankin a cikin kasa da sa’oi