A Yau Juma’a  Ne Aka Yi  Jana’izar Shahidai 7 Da HKI Ta Yi Wa Kisan Gilla A Birnin Damascuss

Shahidan da ake jana’izar tasu a yau a nan Tehran su ne Birgediya janar Muhammad Riza Zahidi, Muhammad Hadi-Haji Rahimi.  Sauran shahidan su ne Sayyid

Shahidan da ake jana’izar tasu a yau a nan Tehran su ne Birgediya janar Muhammad Riza Zahidi, Muhammad Hadi-Haji Rahimi.

 Sauran shahidan su ne Sayyid Mahadi Jaladati, Muhsin Sadaqat, Ali Agha Babayi, Sayyid Ali Salihi Ruzbahani sai kuma Husain Amani Ilahi.

Dama dai da marecen jiya Alhamis ne dai jagoran juyin musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamnei ya yi wa shahidan sallar janaza.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments