The latest news and topic in this categories.
Jaridar Bedioy Ahranot ta buga labarin dake cewa; ofisoshin jakadancin da aka rufe su ne na kasashen Bahrain, Masar, Jordan, Moroko da Turkiya. HKI ta dauki wannan matakin ne bayan
Kungiyoyin Falasdinawa mabanbanta ne su ka yi kira ga al’ummun duniya da su fito kwansu da kwarkwatarsu domin raya ranar Kudus ta duniya. Sanarwar da kungiyoyin na Falasdinu su ka
Shahidan da ake jana’izar tasu a yau a nan Tehran su ne Birgediya janar Muhammad Riza Zahidi, Muhammad Hadi-Haji Rahimi. Sauran shahidan su ne Sayyid Mahadi Jaladati, Muhsin Sadaqat, Ali
Jaridar Bedioy Ahranot ta buga labarin dake cewa; ofisoshin jakadancin da aka rufe su ne
Kungiyoyin Falasdinawa mabanbanta ne su ka yi kira ga al’ummun duniya da su fito kwansu
Shahidan da ake jana’izar tasu a yau a nan Tehran su ne Birgediya janar Muhammad
Tun da misalin karfe 10;00 safiyar yau Juma’a ne dai alummar kasar Iran ta fara
Kungiyoyin Falasdinawa mabanbanta ne su ka yi kira ga al’ummun duniya da su fito kwansu
Babban kwamandan sojojin ruwa na JMI ya bada sanarwan cewa sojojinsa sun fara atisaiy daga farkon takun farisa har zuwa bakin mashigar ruwa ta Hurmus. Tashar talabijin ta Presstv a
Gwamnatin JMI da kuma sarakunan kasar Omman sun cimma matsaya ta yin watsi da kudaden fito kan kayakin da kasashen biyu don bunkasa harkokin kasuwanci tsakanin kasashen biyu. Tashar talabijin
Shuagaban kasar Iraki Abdullateef Jamal Rasheed yace JMI kasa ce mai muhimmanci a yanking abas ta tsakiya. Kamfanin dillancin labaran Sahab ya nakalto IRNA yana fadar haka a yau Jumma'a
Shugaban jam'iyyar 'Hikimah Ta Kasa' Ammar Hakim ta kasar Iraki, ya gana da shugaban dakarun Hashdu Ashabi na kasar ta Iraki inda suka tattauna al-amuran tsaron kasar Iraki da kuma
Jami'an gwamnati a yankin Ireland sun bada sanarwan cewa gidaje da wuraren ayyuka kimani 725,000 ne basa da wuta saboda guguwar iska wacce ta yi sanadiyyar lalata kayakin lantar masu
Ma’aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da cewa a daren jiya Alhamis ta kakkabo da jiragen sama marasa matuki na kasar Ukireniya 121 bayan sun shiga cikin sararin samaniyar kasar.