Iran, Ta Yi Tir Da Kalamman Dan Majalisar Amurka Kan Amfani Da Bama-baman Nukiliya A Gaza
Iran ta yi Allah wadai da shawarar da wani dan majalisar dattawan Amurka na jam'iyyar Republican ya bayar cewa ya
Wata Tawagar Amurka Ta Je Nijar Domin Tattaunawa Kan Shirin Janye Sojojin Amurka
Wata tawagar manyan jami'an Amurka ta isa birnin Yamai domin tattaunawa kan shirin janye sojojin Amurka da gwamnatin Nijar ta
Putin Ya Isa Sin, Domin Ziyarar Aiki Ta Kwana Biyu
Shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin ya isa kasar Sin domin wata ziyarar aiki ta kwanaki biyu inda zai gana da
Gaza : Adadin Wadanda Suka Mutu Sakamakon Hare-haren Isra’ila Ya Kai 35,233
Adadin wadanda suka mutu sakamakon hare-haren da Isra'ila ta ke ci gaba da kaiwa a zirin Gaza ya kai 35,233,
Shugaban Kasar Iran Ya Jaddada Cewa: Falasdinu Ta Zame Batun Da Ta Mamaye Duniya A Halin Yanzu
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Falastinu a yau ita ce batu na farko kuma gama gari ga dukkan kasashen
An Cika Kwanaki 222 Da Fara Kai Hare-Haren Ta’addanci Kan Yankin Zirin Gaza
A cika tsawon kwanaki 222 da fara aiwatar da yaki kisan kare dangi kan al’ummar Falasdinu a Zirin Gaza Yakin