Shugaban Kasar Iran Ya Yi Gargadi Kan Tsoma Bakin Kasashen Waje Kan Harkokin Kasarsa Da Armeniya

Shugaban kasar Iran yayi gargadi kan hadurran da sojojin kasashen waje ke da shi a kan iyakar Iran da Armeniya Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian

Shugaban kasar Iran yayi gargadi kan hadurran da sojojin kasashen waje ke da shi a kan iyakar Iran da Armeniya

Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya jaddada cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi amanna da kiyaye ‘yancin kan kasar Armeniya da kuma ci gaba da huldar abokantaka a tsakanin kasashen biyu.

Shugaba Pezeshkian ya rubuta a shafinsa na Twitter cewa: “A ganawar da na yi da fira ministan kasar Armeniya, ya jaddada cewa Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi amanna da kiyaye ‘yancin kan kasar Armeniya da kuma ci gaba da huldar abokantaka a tsakanin kasashen biyu. Dole ne a magance damuwar Iran game da kasancewar sojojin kasashen waje a kusa da kan iyakarta ta bai daya.”

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted