Iran, Rasha Da China Sun Fara Tattauna Batun Yakin Kwanaki 12 Da Amurka Da HKI Suka Dorawa Iran

Kasashen Iran, China Da rasha sun fara tattaunawa dangane da yakin kwanaki 12 wanda kasashen Amurka da HKI suka dora mata kan shirin ta makamashun

Kasashen Iran, China Da rasha sun fara tattaunawa dangane da yakin kwanaki 12 wanda kasashen Amurka da HKI suka dora mata kan shirin ta makamashun Nukliyakasar.

Kasashen uku suna son daukar mataki guda a kan abinda ya shafi wannan matsalar, saboda yadda HKI da Amurka suke yin abinda suka ga dama dangane da shirin makamashin nukliya ta kasar Iran.

Jakadan kasar Rasha a Geneva Mikhail Ulyanov, ya rubuta cewa sun zauna da China da iran don tattaun awannan al-amiran da kuma sanin mataki da zasu dauka na bai daya.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted