Iran Ta Yi Kakkausar Suka Kan Kutsen Da Isra’ila Ta Yi A Rafah
Iran ta yi kakkausar suka kan kutsen da Isra'ila ta yi a birnin Rafah dake kudancin Gaza duk da gargadin
Putin : Zan Kare ‘Yanci, Hurumi, Da Tsaron Rasha
Shugaba, Vladimr Putin, na kasar Rasha, ya ce zai kare yanci da hurimi da tsaron kasarsa da mutuncin gwamnatinsa. Shugaban
Hamas : Farmakin Isra’ila A Rafah, Zai Kara Tsananta Bala’in Jin Kai A Yankin
Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta ce farmakin da Isra'ila ta kai a Rafah zai kawai kara tsananta bala'in jin
Shugaban Kasar Uzbakestan: Iran Kasa Ce Mai Karfin Soja Da Na Tattalin Arziki
Shugaban kasar ta Uzbakestan Shaukat Mir Dhiyayif wanda ya gana da sabon jakadan jamhuriyar musulunci ta Iran a kasarsa Muhammad
UNICEF: Kananan Yara 600,000 Ba Su Da Mafaka A Yankin Rafah
Asusun kananan yara na MDD, ( UNICEF) ya yi gargadi akan kai wa yankin Rafah da HKI take yi, yana